Aklilu Habte-Wold | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Addis Ababa, 12 ga Maris, 1912 | ||||
ƙasa | Habasha | ||||
Mutuwa | Addis Ababa, 23 Nuwamba, 1974 | ||||
Yanayin mutuwa | kisan kai | ||||
Karatu | |||||
Makaranta | University of Paris (en) | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Kyaututtuka | |||||
Imani | |||||
Addini | Ethiopian Orthodox Tewahedo Church (en) | ||||
Jam'iyar siyasa | no value |
Tsehafi Taezaz Aklilu Habte-Wold ( Amharic: አክሊሉ ሀብተ ወልድ </link> ; 12 Maris 1912 - 23 Nuwamban shekarar 1974) ɗan siyasan Habasha ne a ƙarƙashin Emperor Haile Selassie . Ya kasance ministan harkokin wajen kasar Habasha daga shekarar 1947 zuwa 1958 da kuma firaministan kasar daga 1961 har zuwa mutuwarsa da kisan gilla a shekarar 1974
© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search